Birtaniya, wadda a baya ake kallonta a matsayin ɗaya daga cikin ƙasashen da suka fi ƙarko a Siyasa, na ƙara zama abin misali na rashin tabbas da sauyin shugabanci. Cikin
Michael Dell Mutum ne da ya yi fice a duniyar Fasaha da Kasuwanci, musamman saboda kafa kamfanin Dell Technologies—ɗaya daga cikin manyan kamfanonin Kwamfuta da Fasaha a Duniya. Labarinsa ya