Rana Kamar ta Yau – 24 ga Satumba, 1948 Motar farko na Honda. A irin wannan Rana aka kafa Kamfanin Motoci na Honda (Honda Motor Co., Ltd.), wanda Injiniya Soichiro
Daga: Aliyu Adamu Tsiga Hukumomin Masar sun ƙaddamar da gagarumin samame a sassan ƙasar bayan wani mai tsaurin-ido ya sace Munduwar Zinariya ta Fir’auna, mai shekaru 3,000 da aka adana